Skip to main content

Yadda ake rubuta jamb

Ayaune zamu koya muku yadda ake rubuta JAMB acikin sauki.

Da farko kafin kashiga cikin dakin jarrabawar(Exam Hall) za'ayi muku magana kowa da kowa ya kawo slip dinshi na jarrabawa. Bayan haka kuma sannan ku hau layi ayi gwaji na thumbprint wato na sign in kenan(shiga) amma ku tabbata hannun ku babu wani abu kamar flower ko kuma kunshi,bayan angama wannan sai kuma shiga dakin jarrabawar.

Daga nan kuma sai abaka gurin zama wato "Seat", bayan haka kuma za'ace muku kada Wanda ya farayi sai an umarce ku da kuyi.
Bayan haka kuma sai kowa ya fara amfani da computer da Aka bashi yayi jarrabawar da ita, kana dannata sai ka fara saka registration number dinka sai ya kawo maka wani video akan satar amsar jarrabawa sai ka tsallakesa.
Daga nan kuma zai kawo maka jarrabawar sai ka fara amsa tambayoyin.
Kafin ka fara amsa tambayoyin ya kamata ace kasan da abun da zakayi amfani wato da " Mouse "zakai amfani ko kuma keyboard,ammafa gaskiya idan baka iya computer sosai ba,gaskiya kayi amfani da Keyboard domin yafi dadin sha'ani wajen amsa tambayoyin jarrabawar.

Bayan angama jarrabawar zakayi " Submitting " bayan submitting zaka tashi kaje wajen da akeyin sign out sai kayi kamar yadda kayi abaya,daga nan kuma shikenan sai katafi gida.
Sai kuma kuyi jiran sakamakon jarrabawar kafin afitar dashi.

Zaku iya turawa "yan uwanku wannan sako domin suma su amfana.

Zaku iya tambayar mu ta comment,mu kuma zamu baku amsa nan take.

Comments

Popular posts from this blog

Cece-kuce Yayin da Hadimin Tinubu Ya Nemi Hukuncin Kisa Kan Caccakar da Wata Jajirtacciyar NYSC Ta Yi

 Cece-kuce Yayin da Hadimin Tinubu Ya Nemi Hukuncin Kisa Kan Caccakar da Wata Jajirtacciyar NYSC Ta Yi Temitope Ajayi, hadimin yada labarai na Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya janyo fushin jama'a bayan da ya bukaci a hukunta wata mambar NYSC da hukuncin kisa, Ushie 'Raye' Uguamaye, saboda kalaman da ta yi na suka ga shugaban kasa. Rahotanni sun bayyana cewa wannan ‘yar NYSC ta kira Shugaba Tinubu da "shugaba marar karsashi," lamarin da ya sa Ajayi ya bukaci a hukunta ta da tsanani, yana ambaton dokokin huldar NYSC. A cikin wata magana da ta yadu sosai, Ajayi ya ce wannan suka na nuni da karya rantsuwar da ‘yan NYSC ke yi, kuma hakan ya cancanci hukuncin KISA kalma da ya yi amfani da ita don bayyana hukuncin da ya fi tsanani a karkashin dokokin NYSC. Maganganun Ajayi Sun Haddasa Cece-kuce Mai Zafi Ajayi ya ce:  “Wannan hukuncin kisa ne a karkashin NYSC. Ba za ka zagi kasa da kake yi wa hidima ba... Ya kamata a hukunta ta cikin tsanaki ba wai gargadi kawai ba...

How much MTN bosses get paid

How much MTN bosses get paid MTN Group CEO Rob Shuter was paid R58.2-million in the 2019 financial year, a 35.7% increase on his total remuneration for 2018, but even these generous rewards were not enough to keep him — he announced on 11 March that he would step down in a year’s time. Shuter earned a base salary of R17.3-million, according to the group’s 2019 integrated report, which was published on Tuesday. On top of that, he received R1.8-million in post-employment benefits; R1.1-million in “other benefits”; R27.6-million in bonuses; and R10.4-million long-term incentives, which vested in December 2019. Chief financial officer Ralph Mupita, who is regarded as a strong candidate to take the reins from Shuter when he steps down next year, took home even more: total remuneration of a whopping R66.3-million. Source: MTN integrated report 2019 Much of Mupita’s remuneration took the form of “other benefits”, mostly related to a special “cash-settled on-boarding in...

Shock Move: MC Tagwaye Dumps APC for SDP – Here's Why

MC Tagwaye's Bold Political Move In the ever-evolving political landscape of Nigeria, individuals often find themselves at a crossroads where they must make difficult yet necessary decisions. Obinna Simon, popularly known as MC Tagwaye, recently took such a step by resigning from the All Progressives Congress (APC) and joining the Social Democratic Party (SDP). This decision, according to him, was driven by his unwavering commitment to the progress and welfare of the Nigerian people. For months, MC Tagwaye engaged in deep consultations and introspection, evaluating the direction of his political journey. His conclusion was clear: the APC had deviated from its founding ideals and was no longer a platform that aligned with his vision for Nigeria. He cited a lack of a proper reward system for loyal members, an aging leadership structure that suppresses young voices, and policies that continue to place financial burdens on low-income earners. In his words, these issues collectively mar...