Skip to main content

Posts

Trending: If my husband cheats on me, I will cheat on him too -Laide Bakare

Nollywood actress Laide Bakare expressed in a recent interview with Oyinmomo TV that she would engage in infidelity if she discovers her husband is unfaithful.  She asserted that all men cheat, emphasizing her certainty about it. Bakare suggested that women shouldn't necessarily leave their partners for infidelity but could also cheat, advocating for maturity in handling such situations. She candidly stated, "If my husband cheats on me, I will cheat on him too. Laide Bakare is a Nollywood Acrees who announced the end of her two previous marriage. Agajahub publishers

List Of New Happy new month Prayers

Today we decided to write down new trending happy news month prayers for our followers ranging from Traditional prayer, uplifting Massage, Humourous massage"Happy New Month" Prayer Messages: Traditional Prayers: 1. As we turn the page to a new month, Lord, we thank you for all the blessings of the past. Guide our steps, grant us strength in challenges, and shower your love upon us. Happy New Month! 2. Dear God, as the moon waxes anew, may our hearts be filled with renewed faith, hope, and love. Bless us with peace, prosperity, and the wisdom to walk in your light. Happy New Month! 3. Heavenly Father, with open hearts we enter this new month. We pray for strength to overcome obstacles, wisdom to make right choices, and compassion to touch the lives of others. Happy New Month! Uplifting Poems: 4. A fresh sunrise, a clean slate, A month unfolds, a chance to create. May dreams take flight, and spirits soar, Happy New Month, and blessings galore! 5. Like nature's vibrant color...

Labaran Sokoto: Hukumar Harkokin Jinkai ta Bangaren Lafiya Ta Rattaba Hannu kan Yarjejeniyar Aiki da Hukumar Zakkat da Wakafi ta Sokoto

Labaran Sokoto: Hukumar Harkokin Jinkai ta Bangaren Lafiya Ta Rattaba Hannu kan Yarjejeniyar Aiki da Hukumar Zakkat da Wakafi ta Sokoto  Ayau DG na Sokoto State Contributory Health Care Management Agency (SOCHEMA)  Yusuf Abu Abdulkarim ya jagoranchi hukuma ta SOCHEMA wajen rattaba hannu akan yarjejeniya da hukumar Sokoto State Zakkat and Endowment Commission ( SOZECOM) wadda Malam Lawal Maidoki yake jagoranta. Wannan hadakar aiki da yarjejeniya zata kawo abubuwan chigaba masu dinbin yawa ga al'ummar jihar Sokoto musamman ga marasa karfi da marasa lafiya. Hakazalika wannan ne karo na farko da aka samu irin wannan hadakar aiki wadda ta kunshi hukumomin guda biyu domin chigaban al'umma. Agajahub publishers

Kalli Zafafan Hotunan Jarumar Kannywood Firdausi Yahaya labarina

Kalli Zafafan Hotunan Jarumar Kannywood Firdausi Yahaya labarina  Jarumar Kannywood Firdausi Yahaya tasaki Zafafan Hotunan ta inda duk social media saida ta girgiza. Firdausi dai yar asalin sokoto ce inda tafito a film din labarina. Agajahub publishers

Labaran Kannywood: Za'a Saki Film Din Darai Web Series

Fitaccen Dan film din nan na Kannywood wato Ali Nuhu Muhammad ya bayyana a shafinsa na Facebook ce zasu saki films din Darasi kwanannan. "Zamu fara kawo muku wannan Sabon Shirin Series din namu mai suna DARASI Daga Ranar ALHAMIS 15/02/2024 Akan YouTube channel dinmu mai suna JAKADA HAUSA TV  DARASI SERIES Shrine da aka shirya domin a fadakar daku kuma a nishadantar daku  Akwai Darisa da dama a chikin wannan shiri DARASI  Wanda kamfanin 3SP INTERNATIONAL suna dauki nauyin kawo miki shi. #DARASI2024 #DARASISERIES #JAKADAHAUSATV Agajahub publishers

Hotuna: Gwamnan Jahar Zamfara Ya kaddamarda Ma'aikatan Sakai Masu Suna Community Protection Guard (CPG) a Turance

Shirin "yayewa tareda kaddamarda Zamfara State Community Protection Quards (CPG)" dake gudana yanzu haka A Trade fairs Complex, cikin garin Gusau. Tasamu halartar gwamnonin jaha daban-daban kamar Maigirma Gwamnan jahar Kebbi HE.Comrd.Dr.Nasir Idris (Ƙauran Gwandu) tare da Gwamnan jahar Sokoto , Gwamnan Jahar Kano Abba Kabir Yusuf suna daga cikin Gwamnoninda suka samu halartar wannam taron tare da sauran wasu Gwamnonin Arewacin Nigeria. Wannam taron anyishine musamman ga sababbin jami'an tsaron jahar Zamfara domin ƙara Samarda tsaro a jahar dama ƙasarmu nogeria baki ɗaya. Hakan yafaru a jahar katsina Daga Gwamna Dikko Radda, hakazalika a sokoto inda Dr Ahmad Aliyu ya kaddamar da Yan bangan Sakai a Jahar  Agajahub publishers

Labaran Sokoto: Gwanatin Dr Ahmad Aliyu Sokoto Naci Gaba Da Aikin Gina Gidaje 500

Majiyar mu ta Ofishin Sabbin Kafafen Yada Labarai na SSA Ga Gwamnan Jahar Sokoto Takawo Aiki na 14: Gina Rukunin Gidaje guda 500 akan titin Kalambaina- Wajeke, Wamakko. Wanda Gwanatin Jahar sokoto takeyi , Bayanin Aikin: Gidajen sun ƙunshi gidaje ɗari uku (300) mai dakuna 3 da gidaje ɗari biyu (200) 2. Gwamnan Jihar Sakkwato, Mai Girma Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto FCNA ne ya kaddamar da aikin. Agajahub printers