Skip to main content

Posts

Showing posts from January, 2024

Labaran Sokoto: Hukumar Harkokin Jinkai ta Bangaren Lafiya Ta Rattaba Hannu kan Yarjejeniyar Aiki da Hukumar Zakkat da Wakafi ta Sokoto

Labaran Sokoto: Hukumar Harkokin Jinkai ta Bangaren Lafiya Ta Rattaba Hannu kan Yarjejeniyar Aiki da Hukumar Zakkat da Wakafi ta Sokoto  Ayau DG na Sokoto State Contributory Health Care Management Agency (SOCHEMA)  Yusuf Abu Abdulkarim ya jagoranchi hukuma ta SOCHEMA wajen rattaba hannu akan yarjejeniya da hukumar Sokoto State Zakkat and Endowment Commission ( SOZECOM) wadda Malam Lawal Maidoki yake jagoranta. Wannan hadakar aiki da yarjejeniya zata kawo abubuwan chigaba masu dinbin yawa ga al'ummar jihar Sokoto musamman ga marasa karfi da marasa lafiya. Hakazalika wannan ne karo na farko da aka samu irin wannan hadakar aiki wadda ta kunshi hukumomin guda biyu domin chigaban al'umma. Agajahub publishers

Kalli Zafafan Hotunan Jarumar Kannywood Firdausi Yahaya labarina

Kalli Zafafan Hotunan Jarumar Kannywood Firdausi Yahaya labarina  Jarumar Kannywood Firdausi Yahaya tasaki Zafafan Hotunan ta inda duk social media saida ta girgiza. Firdausi dai yar asalin sokoto ce inda tafito a film din labarina. Agajahub publishers

Labaran Kannywood: Za'a Saki Film Din Darai Web Series

Fitaccen Dan film din nan na Kannywood wato Ali Nuhu Muhammad ya bayyana a shafinsa na Facebook ce zasu saki films din Darasi kwanannan. "Zamu fara kawo muku wannan Sabon Shirin Series din namu mai suna DARASI Daga Ranar ALHAMIS 15/02/2024 Akan YouTube channel dinmu mai suna JAKADA HAUSA TV  DARASI SERIES Shrine da aka shirya domin a fadakar daku kuma a nishadantar daku  Akwai Darisa da dama a chikin wannan shiri DARASI  Wanda kamfanin 3SP INTERNATIONAL suna dauki nauyin kawo miki shi. #DARASI2024 #DARASISERIES #JAKADAHAUSATV Agajahub publishers

Hotuna: Gwamnan Jahar Zamfara Ya kaddamarda Ma'aikatan Sakai Masu Suna Community Protection Guard (CPG) a Turance

Shirin "yayewa tareda kaddamarda Zamfara State Community Protection Quards (CPG)" dake gudana yanzu haka A Trade fairs Complex, cikin garin Gusau. Tasamu halartar gwamnonin jaha daban-daban kamar Maigirma Gwamnan jahar Kebbi HE.Comrd.Dr.Nasir Idris (Ƙauran Gwandu) tare da Gwamnan jahar Sokoto , Gwamnan Jahar Kano Abba Kabir Yusuf suna daga cikin Gwamnoninda suka samu halartar wannam taron tare da sauran wasu Gwamnonin Arewacin Nigeria. Wannam taron anyishine musamman ga sababbin jami'an tsaron jahar Zamfara domin ƙara Samarda tsaro a jahar dama ƙasarmu nogeria baki ɗaya. Hakan yafaru a jahar katsina Daga Gwamna Dikko Radda, hakazalika a sokoto inda Dr Ahmad Aliyu ya kaddamar da Yan bangan Sakai a Jahar  Agajahub publishers

Labaran Sokoto: Gwanatin Dr Ahmad Aliyu Sokoto Naci Gaba Da Aikin Gina Gidaje 500

Majiyar mu ta Ofishin Sabbin Kafafen Yada Labarai na SSA Ga Gwamnan Jahar Sokoto Takawo Aiki na 14: Gina Rukunin Gidaje guda 500 akan titin Kalambaina- Wajeke, Wamakko. Wanda Gwanatin Jahar sokoto takeyi , Bayanin Aikin: Gidajen sun ƙunshi gidaje ɗari uku (300) mai dakuna 3 da gidaje ɗari biyu (200) 2. Gwamnan Jihar Sakkwato, Mai Girma Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto FCNA ne ya kaddamar da aikin. Agajahub printers

Sanatan Sakwkwato Ta Gabas Ibrahim Lamido Yasake Yiwa Daliban Yankinsa Gata karanta Cikakken Bayani a Nan

Aikin Fanfunan Ruwa Na Zamani Dakuma Rabon Motocin Alfarma Ga Jama'ar yankinsa bai Isa haka ba yanzu sanata Ibrahim Lamido Yasake kaddamar da Shirin bayarda Tallafin Kudi Naira dubu hamsin 50k ga Daliban Yankinsa. Honorable Naseer Bazzah  "YANZU HAKA : Jerin daruruwan dalibai 'yan asalin Gabaschin Sokoto wadanda zasu amfana da tallafin dubu hamsin hamsin daga Sanatan Gabaschin Sokoto, Sanata Ibrahim Lamido a yau din nan." Gaskiya Sanata Ibrahim Lamido yana kokari sosai. Agajahub publishers

Gwanatin Shugaba Tinubu Ta Bude Shafin Bayarda Tallafin #500 Ga Masu Sana'ar Hannu Dakuma Masu Horarwa, karanta Cikakken Bayani a Nan

Gwamnatin tarayya a ranar Litinin din da ta gabata ta bayyana buda takardar neman masu sana'ar hannu, masu horarwa da masu sana'a don yin rijistar tallafin kudi na #500,000 (Naira dubu dari biyar). Hukumar wayar da kan jama'a ta kasa (NOA) a cikin wata sanarwa da ta fitar ta ce hakan ya yi daidai da sabon ajandar fatan da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi na sake fasalin cibiyoyin koyon sana'o'i da fasaha. NOA ta kara da cewa tallafin na da nufin karfafa ruhin kasuwancin Najeriya da kuma karfafawa mutane da dama don dogaro da kai. "Ofishin babban mai ba shugaban kasa shawara kan ilimin fasaha da sana'o'in hannu yana bayar da tallafin tsabar kudi N500,000 tare da na'urorin fara aiki suma wadanda za'a fara karba," in ji hukumar. "Shin kai kwararre ne, mai sana'a ko mai horar da kai a kowane fanni na sana'a? Kuna buƙatar kuɗi ko kayan aiki don kafa ko faɗaɗa kasuwancin ku?" Don shiga cikin #My2024TVEEGoals, an umurci masu...

Labaran Kannywood: Za'a Saki Sabon Film Din Musa Dan Malan

Film din musa Dan Malan zai shigo kasuwa bada dadewa ba, film din wanda yakeda manyan Yan Film kamar Sarki Ali Nuhu Muhammad MD Nigerian Film Cooperate, Jamila Nagudu Dakuma Musa Mai Sana'a (Jagaban) da sauransu. Hamisu Yusuf Ayagi Shine Assistant director inda musa mai Sana'a yabada umurnin Film Din. Dan Isiya Abdullahi shine producer na Film Din Musa Dan Malan haka zalika MAI SANA'A INVESTMENT NIG LIMITED ne Suka gabatarda Film Din Musa Dan Malan. Asha kallo lafiya. Agajahub publishers

Gwamnatin Shugaba Tinubu Na Shirin Duba Yuyuwar Karin Albashi Ga Ma'aikata

Gwamnatin Shugaba Tinubu takafa wani kwamiti dazai duba karancin albashinda yadace abawa kowane maaikaci a wannan kasar.  Bukar Aji ne shugaban kwamitin na mutun talatin da bakwai (37) wanda mataimakin shugaban kasa Kashim Shattima ya kaddamar. Yanzu hakadai 30,000 ne karancin albashinda ake biyan maaikatan Nigeria inda tsadar rayuwa take addabar Jama'ar kasar. Agajahub publishers

Labaran Sokoto: Gwamna Ahmad Aliyu Naci Gaba da Zuba Aiki Badare Ba Rana

An ruwaito cewa gwamnan sokoto Ahmad Aliyu Sokoto yana Aiki ba dare ba Rana, Aiki tukuru kamadaga Tattaunawa akan matsalar Tsaro, Aikin gina gari dakuma tattalin arziki. Ga jawabin mai magana da yawunsa na Kafar Facebook wato Honorable Naseer Bazzah  "GWAMNA ME AIKIN HAR CIKIN DARE : A cikin daren nan yanzu, Gwamnan Jihar Sokoto Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto FCNA ya karbi bakunchin wasu muhimman mutane da suka zo daga bangarori daban daban. A cikin tawagar da Gwamna Ahmad Aliyu Sokoto yayi zama na musamman dasu akwai wakilai na hukumar Police Service Commission da wakilai na Federal Character Commission da wakilai na PCRC (Police Community Relation Committee) Sokoto Command, da wakilai na Nigeria Police Trust Fund da kuma wakilai na Carriers and Counselling Department, Cabinet Office Sokoto. Wannan ziyarar tana da nasa ba da aikin Kwamiti na Police Recruitment Board wadanda suka gudanar da aikin tantance matasa masu shiga aikin dan sanda a jihar Sokoto." Agajahub publishers ...

Sanatan Sakwkwati ta gabas Ya Kaddamarda Aikin Fanfunan Ruwa Na Zamani Dakuma Rabon Motocin Alfarma Ga Jama'ar yankinsa

SANATA LAMIDO YA GIRGIZA SIYASAR GABASCHIN SOKOTO KUMA YA RABA MOTOCHI NA ALFARMA : Ayau Sanatan Gabaschin Sokoto, Sanata Ibrahim Lamido ya girgiza yankin Gabaschin Sokoto kana ya zazafa siyasar Gabaschin Sokoto da wasu muhimman ayukkan Alhairi wadanda suka kunshi kaddamar da ayukkan samarda ruwan sha na Bohol na zamani da kuma raba manya manyan motochi na Alfarma kirar Honda Accord da Camry ga mutanen Gabaschin Sokoto. Sanata Lamido ya kaddamar da ayukkan samarda ruwan sha ne wanda zai aiwatar a yankunan Kananan hukumomi 8 da yake wakilta da kuma raba motochin Alfarma masu tarin yawa ga mutanen da suka yimasa wahalar siyasa a zabensa na Sanata. Muna yabama wannan kokari na Sanata Ibrahim Lamido kuma muna kara jinjinamasa wajen kokarin tunawa da wadanda suka wahala dashi ga siyasa har ya sakamasu da wannan abun Alhairi. Agajahub publishers

Katie Banks Photos, Movies, Biography and

Today in this article I want to write about Katie Banks for the following questions below:   Katie Banks history shows that she was born on 22 of March 1986 in Burnaby City, under British of Columbia, Canada's. She is an actress. katie banks nude katie banks joi katie banks pics bryci and katie banks katie banks self shot katie banks nude pics katie banks anal planetsuzy katie banks katie banks instagram katie banks naked katie banks lesbian katie banks nude picture katie banks nudes katie banks sexy picture katie banks sexy pictures katie banks sexy pics katie banks obituary katie banks porn pics katie banks dildo katie banks photos katie banks fox 4 katie banks bio katie banks pictures bryci , katie banks katie banks patreon katie banks hd katie banks gallery katie banks model bryci and katie banks - double dildo girls katie banks age katie banks naked pics katie banks pic katie banks pin up ride katie banks femdom katie banks nsfw Agajahub publishers

Kanywood Ta Bayyana Dalilinda Yasa Jarumai mata Sukafi Jaruman Kanywood Maza Kudi

Kanywood Ta Bayyana Dalilinda Yasa Jarumai mata Sukafi Jaruman Kanywood Maza Kudi dakuma karfin tattalin arziki koda kuwa jarumai maza sun riga matan fara Aiki da masanaantar Kannywood din. Dalilinda suka bayar shine kamar haka:  1.  Jarumar Kannywood tanada tarin masoya dayawa masu aure da marar aure kashi casain 99% mazane, matangida kalilanne, zasu iyakuma bata dukkan Albashinsu domin ta sauransu, haka zalika zata iya zuwa shopping Wani yabiyamata kuma barokawa tayiba. Zaka samu wasu kalilanne cikin masoyanta bazasu iya yimata hidimaba. 2. Jarumin Kannywood zakaga masoyansa matane masu Aure, dakuma yan mata dukkansu selfie kawai sukeson dauka dashi. Haka zalika wasu kason na masoyansa maza mafi yawa maaikatanne amma selfie kawai sukeson dauka dashi. Dawanan zaku gane cewa Jaruman Kannywood mata sunfi samun Alfarma da taimako samada Jaruman Kannywood Maza. Agajahub publishers

Labaran Sokoto Na Yau: Gwamnan Sokoto Dr Ahmad Aliyu Ya kai Ziyarar Ban Girma Ga Ministan Noma Ga Abubuwan Da Suka tattauna

Gwanna Ahmad Aliyu Sokoto yake cewa "Tun da farko na kai ziyarar ban girma ga mai girma ministocin harkokin noma da samar da abinci Sanata Abubakar Kyari da Honarabul Sabi Aliyu domin jin dadin kokarin da suke yi tare da tabbatar musu da shirye-shiryen gwamnatina da kuma kudirin tallafa wa ma'aikatarsu ta kowane bangare. hanya mai yiwuwa. Haka zalika gwamna yakara dacewa  "Mun sadaukar da kai sosai a fannin Noma daga rarraba kayan amfanin gona, magungunan kashe qwari da kayan aiki ga manoma kuma tsare-tsare suna kan hanyar dawo da cikakken bayanan manoma ta hanyar Ma'aikatar Sadarwa ta Tarayya, Innovation da Tattalin Arziki na Dijital." Agajahub publishers

hamisu breaker jaruma

Wakar jarumar mata ta hazikin mawaki hamisu breaker Daurayi tayi fice sosai a duniyar wakokin hausa musamman a kanywood, ansaki wakar jarumar mata a shekarar 2020 inda jarumar mata tazama abun azo agani ayayin bukukuwan sallah. Hamisu breaker Daurayi yasamu daukaka sosai dalilin wakar jarumar mata inda hatta presidential Villa saida yashiga wurin bukin auren diyar shugaban kasa Buhari a wancan lokaci. Jarumar tanada baituka kamar haka " Nidai darai nakesonki jaruma bawai da wargiba, insonki jarumar mata" Agajahub publishers

Zaa fara Sabon film maidogon zango Mai suna BAYAN TAMUTU karanta karin bayani

Zaa fara Sabon film maidogon zango Mai suna BAYAN TAMUTU karanta karin bayani film din Zai Fara Zuwa Duk Ranar Jumma'a A Shafin Mu Na YouTube ZINARIYA HAUSA TV #kannywood. Shirin ya kunshi jarumai kamarsu Ali Nuhu, Dady Hikima AKA Abale dadai sauransu. Tashar zinariya sananna ce tundaga Shirin film din Aduniya wanda yahada manyan yan film kamarsu Abale, Tijjani Asasin, Auwal Isa West dadai sauransu. Agajahub publishers

Labarin sokoto a yau: Jahar sokoto Tazama Jaha ta uku Daga cikin Jahohi Masu Dadin Kasuwanci a Nigeria

Jaridar the cableindex ce ta ruwaito jerin Jahohi Masu Dadin Kasuwanci a Nigeria inda sokoto tazo cikin sahun gaba bayaga Jigawa da Gombe. GWAMNA AMADU YA SAKE CHIYOWA SOKOTO WANI KOFIN NASARA : Binciken da akayi a duk fadin Najeriya na jahohi inda suke da saukin gudanar da kasuwanchi ya tabbatar da cewar Jiharmu ta Sokoto karkashin jagorancin Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto FCNA ita ce jiha ta uku a duk fadin Najeriya inda suke da saukin aiwatarda kasuwanchi. Ga yanda cikakken rohoton yake na jahohin baki daya ; Gombe, Jigawa, Sokoto ranked easiest states to do business in Nigeria, 2023. 1. Gombe 2. Jigawa 3. Sokoto 4. Kebbi 5. Katsina 6. Bauchi 7. Anambra  8. Kaduna 9. Yobe 10. Plateau 11. Adamawa 12. Taraba 13. Imo 14. Ekiti 15. Rivers 16. Kano 17. Osun 18. Akwa Ibom 19. Ondo 20. Zamfara 21. Abia 22. Borno 23. Benue 24. Bayelsa 25. Niger 26. Nasarawa 27. Kwara 28. Oyo 29. Lagos 30. Ogun 31. FCT, Abuja 32. Ebonyi 33. Cross River 34. Kogi 35. Delta 36. Enugu 37. Edo Credit: TheCableInde...

Larin Sokoto ayau 27-01-2024: Jagoran Siyasar Sokoto Dr. Aliyu Magatakardan Wamakko Zaidawo Gida gobe

Anasaran Jagoran Siyasar Sokoto Dr Alh Aliyu Magatakardan Wamakko Zaidawo Gida sokoto gobe 28-01-2024, Wamakko dai shine maigida gwmnan sokoto maici wato Alhaji Ahmad Aliyu Sokoto dama tsohon gwmnan sokoto Alhaji Aminu Waziri Tambuwal. Wannan sakon yafito ne ta hanyar maimagana da yawunsa hon Naseer Bazzah.  " Ina Kuke Sakkwatawa ? Ku Kakkabe Fararen Shaddodin 2019 ! Ku shirya tarbon Baba Alu da Gwamna gobe !" Anasaran za'ayi gagarumin taro domin tarbo sanata Wamakko, inda hakan keda alakada nasarar da gwamnan sokoto yayi a kotun koli . Agajahub publishers

Labaran Kennywood: Cire Firdausi yahaya a Shirin Labarina yabar baya da kura, Findin mata Dozen zai Shiga kasuwa

Firdausi Yahaya (Zainab Labarina) tace da sanin iyayenta ta shiga wannan harkar ta film inda wani Dan uwanta yayi mata hanya, kawo yanzu dai tace a qalla fina Finai 2 kacal kawai tayi Labarina da wani wanda ba'a fara kawo muku shiba. Firdausi yahaya Sabuwar Jarumar Kannywood  yar asalin jihar Sokoto ta bayyana hakanne a yau cikin shirin da BBC Hausa ta gayyaceta. Inda take nuna jin dadinta yadda a karon farko masoya suka karbeta akan harakar films. Firdausi dai tace abinda ke sata jin dadi yanzu shine yadda masoyanta ke korafi akan kasheta da akayi acikin labarina wanda hakan yake nuna mata cewa tana da masoya a wannan fagen. Zaa saki films din mata Dozen a tashar YouTube, haka zalika Shirin RANAR AURENA zaici gaba a ranar 5 ga watan febrairun wannan shekarar.